zamani wani lokaci ne dake zuwa da wasu al amura na taka tsan-tsan mussamman irin wannan zamani da muke ciki na karancin tarbiya a tsakanin yaranmu masu tasowa, yadda zakaga yaro karami ya taso a unguwa amma sai kaga anaji ana gani yazo yagagari mutanen unguwa. wannan kuma yana samo asaline daga yadda muke rikon sakainar kashi da tarbiyar yayanmu. Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps April 21, 2020 Read more